Fitaccen jarumin <b>Nollywood</b> Olu Jacobs ya mutu yana da shekaru 84, kamar yadda ɗan sa Olusoji Jacobs ya sanar a shafinsa na Instagram yau Laraba.
Open article